https://ha.abna24.com/xbNhN4 Mayu 2020 - 03:52 Lambar labari 1033105 hidima Labarun Asia Shafin farko hidima Labarun Asia Yanayin Ramadan A Birnin San'a 4 Mayu 2020 - 03:52 Lambar labari: 1033105 Musulmi a kasar Yemen a lokacin watan ramadan suna taruwa a babban masallacin birnin Sana'a suna karatun kur'ani mai tsarki. Duk da matsalolin da aka saka su a ciki na yaki, wannan bai sanya sun bar abin da suke yi na raya wannan wata ba.